11 Hushim kuma ta haifa masa waɗansu 'ya'ya maza, su ne Abitub da Elfayal.
11 Ya haifi Abitub da Efa’al ta wurin Hushim.
da Yuz, da Sakiya, da Mirma. Waɗannan su ne 'ya'yansa maza, shugabannin gidajen kakanninsu.
'Ya'yan Elfayal, su ne Eber, da Misham, da Shemed wanda ya gina Ono da Lod da ƙauyukansu, da