Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Tarihi 7:9 - Littafi Mai Tsarki

9 An lasafta su bisa ga asalinsu a zamaninsu, su dubu ashirin ne da ɗari biyu (20,200), jarumawa ne su sosai. Su ne kuma shugabannin gidajen kakanninsu.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Rubutaccen tarihin zuriyarsu ya nuna suna da kawunan iyalai da mazan da suka isa yaƙi 20,200.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Tarihi 7:9
2 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

'Ya'yan Beker, maza, su ne Zemira, da Yowash, da Eliyezer, da Eliyehoyenai, da Omri, da Yerimot, da Abaija da Anatot, da Alamet. Waɗannan duka 'ya'yan Beker ne, maza.


Ɗan Yediyayel shi ne Bilhan. 'Ya'yan Bilhan, maza, su ne Yewush, da Biliyaminu, da Ehud, da Kena'ana, da Zetan, da Tarshish, da Ahishahar.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ