35 'Ya'ya maza na ɗan'uwansa Helem, su ne Zofa, da Imna, da Sheles da Amal.
35 ’Ya’yan ɗan’uwansa Helem su ne, Zofa, Imna, Shelesh da Amal.
'Ya'yan Shemer maza, su ne Ahi, da Roga, da Yehubba, da Aram.
'Ya'yan Zofa, su ne Suwa, da Harnefer, da Shuwal, da Beri, da Imra,