34 'Ya'yan Shemer maza, su ne Ahi, da Roga, da Yehubba, da Aram.
34 ’Ya’yan Shemer maza su ne, Ahi, Roga, Yehubba da Aram.
'Ya'yan Yaflet, maza, su ne Fasak, da Bimhal, da Ashewat.
'Ya'ya maza na ɗan'uwansa Helem, su ne Zofa, da Imna, da Sheles da Amal.