33 'Ya'yan Yaflet, maza, su ne Fasak, da Bimhal, da Ashewat.
33 ’Ya’yan Yaflet maza su ne, Fasak, Bimhal da Ashwat. Waɗannan su ne ’ya’yan Yaflet maza.
Eber shi ne mahaifin Yaflet, da Shemer, da Helem, da 'yar'uwarsu Shuwa.
'Ya'yan Shemer maza, su ne Ahi, da Roga, da Yehubba, da Aram.