32 Eber shi ne mahaifin Yaflet, da Shemer, da Helem, da 'yar'uwarsu Shuwa.
32 Heber shi ne mahaifin Yaflet, Shomer da Hotam da kuma ’yar’uwarsu Shuwa.
'Ya'yan Beriya, maza, su ne Eber, da Malkiyel wanda ya kafa garin Birzayit.
'Ya'yan Yaflet, maza, su ne Fasak, da Bimhal, da Ashewat.