1 Tarihi 7:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ɗan Uzzi, shi ne Izrahiya. 'Ya'yan Izrahiya, maza, su ne Maikel, da Obadiya, da Yowel, da Isshiya. Su biyar duka manyan mutane ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ɗan Uzzi shi ne, Izrahiya. ’Ya’yan Izrahiya maza su ne, Mika’ilu, Obadiya, Yowel da Isshiya. Dukansu biyar manya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |