1 Tarihi 7:29 - Littafi Mai Tsarki29 Zuriyar Manassa sun mallaki Bet-sheyan, da Ta'anak, da Magiddo, da Dor duk da garuruwan da suke kewaye da su. A nan ne zuriyar Yusufu, ɗan Isra'ila, suka zauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 A iyakokin Manasse akwai Bet-Sheyan, Ta’anak, Megiddo da Dor, tare da ƙauyukansu. Zuriyar Yusuf ɗan Isra’ila ta zauna a waɗannan garuruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |