1 Tarihi 7:26 - Littafi Mai Tsarki26 da Ladan, da Ammihud, da Elishama, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Ladan, Ammihud, Elishama, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ƙungiyoyin kabilar Ifraimu za su sauka su kafa tutarsu a sashin yamma a ƙarƙashin jagorancin shugabanninsu, kamar haka, Kabilar Shugaba Jimilla Ifraimu Elishama ɗan Ammihud 40,500 Manassa Gamaliyel ɗan Fedazur 32,200 Biliyaminu Abidan ɗan Gideyoni 35,400 Jimilla duka 108,100 Ƙungiyoyin Ifraimu za su zama na uku a jerin.