1 Tarihi 7:23 - Littafi Mai Tsarki23 Sa'an nan ya shiga wurin matarsa, ta kuwa sami juna biyu, ta haifi ɗa, ya raɗa masa suna Beriya saboda masifar da ta auko wa gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Sa’an nan ya sāke kwana da matarsa, sai ta yi ciki ta haifi ɗa. Ya ba shi suna Beriya, saboda masifar da ta auko a cikin iyalinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |