19 'Ya'yan Shemida, maza, su ne Ahiyan, da Shekem, da Liki, da Aniyam.
19 ’Ya’yan Shemida maza su ne, Ahiyan, Shekem, Liki da Aniyam.
'Yar'uwarsa, Hammoleket ta haifi Ishodi, da Abiyezer, da Mala.
'Ya'yan Ifraimu, maza, daga tsara zuwa tsara, su ne Shutela, da Bered, da Tahat, da Eleyada, da Tahat,