1 Tarihi 7:11 - Littafi Mai Tsarki11 Duk waɗannan 'ya'yan Yediyayel, maza ne, bisa ga shugabannin gidajen kakanninsu. Su dubu goma sha bakwai ne da ɗari biyu (17,200), jarumawa ne sosai, shiryayyu don yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Dukan waɗannan ’ya’yan Yediyayel maza kawunan iyalai ne. Akwai mazan da suka isa yaƙi waje 17,200. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |