79 da Kedemot duk da makiyayarta, da Mefayat duk da makiyayarta.
79 Kedemot da Mefa’at, tare da wuraren kiwonsu;
Daga na kabilar Ra'ubainu a hayin Urdun a Yariko, wato gabashin Urdun, an ba da Bezer ta cikin jeji duk da makiyayarta, da Yahaza duk da makiyayarta,
Daga na kabilar Gad kuma an ba da Ramot ta Gileyad duk da makiyayarta, da Mahanayim duk da makiyayarta,