7 da Amariya, da Ahitub,
7 Merahiyot mahaifin Amariya, Amariya mahaifin Ahitub,
da Zarahiya, da Merayot,
da Zadok, da Ahimawaz,
Amma 'ya'yan Kora ba su mutu ba.
Zuriyar Kohat bi da bi, su ne Izhara, da Kora, da Assir,
da Seraiya ɗan Hilkiya, jīkan Shallum. Sauran kakanninsa, su ne Zadok, da Merayot, da Ahitub, mai lura da Haikalin Allah.