1 Tarihi 6:51 - Littafi Mai Tsarki51 da Bukki, da Uzzi, da Zerahiya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202051 Bukki, Uzzi, Zerahiya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Aka ba sauran Kohatiyawa na iyalan Lawiyawa birane huɗu daga kabilar Ifraimu. Aka ba su Shekem tare da wuraren kiwo nata, a ƙasar tuddai ta Ifraimu, ita kuwa birnin mafaka ce saboda wanda ya yi kisankai, da Gezer tare da wuraren kiwo nata, da Yokmeyam tare da wuraren kiwo nata, da Bet-horon tare da wuraren kiwo nata.