43 ɗan Yahat, ɗan Gershon, ɗan Lawi.
43 ɗan Yahat, ɗan Gershom, ɗan Lawi;
Dawuda kuwa ya kasa su kashi kashi bisa ga 'ya'yan Lawi maza, wato Gershon, da Kohat, da Merari.
Zuriyar Gershon bi da bi, su ne Libni, da Yahat, da Zimma,
'Ya'yan Lawi, maza, su ne Gershon, da Kohat, da Merari.
Waɗannan su ne 'ya'yan Lawi, maza, bisa ga sunayensu, da Gershon, da Kohat, da Merari.
Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Lawi bisa ga iyalansu, Gershon, da Kohat, da Merari. Lawi ya rayu shekara ɗari da talatin da bakwai.
Ita kuwa ta haifa masa ɗa, ya raɗa masa suna Gershom, gama ya ce, “Baƙo ne ni, a baƙuwar ƙasa.”
ɗan Yowa, ɗan Zimma, ɗan Shimai,
Etan na zuriyar Merari, shi ne shugaban ƙungiyar mawaƙa ta uku, asalinsa shi ɗan Kishi ne, ɗan Abdi, ɗan Malluki,