41 ɗan Yewaterai, ɗan Zera, ɗan Iddo,
41 ɗan Etni, ɗan Zera, ɗan Adahiya
ɗan Maikel, ɗan Ba'aseya, ɗan Malkiya,
ɗan Yowa, ɗan Zimma, ɗan Shimai,
Domin haka Hebron ta zama gādon Kalibu, ɗan Yefunne Bakenizze, har wa yau, domin ya bi Ubangiji Allah na Isra'ila sosai.