1 Tarihi 6:40 - Littafi Mai Tsarki40 ɗan Maikel, ɗan Ba'aseya, ɗan Malkiya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 ɗan Mika’ilu, ɗan Ba’asehiya, ɗan Malkiya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Akwai kuma waɗansu na Isra'ila. Na iyalin Farosh, Ramiya, da Izziya, da Malkiya, da Miyamin, da Ele'azara, da Malkiya, da Benaiya Na iyalin Elam, Mattaniya, da Zakariya, da Yehiyel, da Abdi, da Yeremot, da Iliya Na iyalin Zattu, Eliyehoyenai, da Eliyashib, da Mattaniya, da Yeremot, da Zabad, da Aziza Na iyalin Bebai, Yehohanan, da Hananiya, da Zabbai, da Atlai Na iyalin Bani, Meshullam, da Malluki, da Adaya, da Yashub, da Sheyal, da Yeremot Na iyalin Fahat-mowab, Adana, da Kelal, da Benaiya, da Ma'aseya, da Mattaniya, da Bezalel, da Binnuyi, da Manassa Na iyalin Harim, Eliyezer, da Isshiya, da Malkiya, da Shemaiya, da Shimeyon, da Biliyaminu, da Malluki, da Shemariya Na iyalin Hashum, Mattenai, da Mattatta, da Zabad, da Elifelet, da Yeremai, da Manassa, da Shimai