1 Tarihi 6:32 - Littafi Mai Tsarki32 Suka yi ta raira waƙoƙi a gaban wurin zama na alfarwa ta taruwa tun kafin Sulemanu ya gina Haikalin Ubangiji a Urushalima. Suka yi hidima bisa ga matsayinsu ta yadda aka tsara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Suka yi hidima da waƙa a gaban tabanakul, Tentin Sujada, sai da Solomon ya gina haikalin Ubangiji a Urushalima. Suka yi ayyukansu bisa ga ƙa’idodin da aka shimfiɗa musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |