1 Tarihi 6:31 - Littafi Mai Tsarki31 Waɗannan su ne waɗanda Dawuda ya sa su su zama mawaƙa a Haikalin Ubangiji, sa'ad da aka kawo akwatin alkawari a cikin Haikalin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Waɗannan su ne mutanen da Dawuda ya sa su lura da waƙa a cikin gidan Ubangiji bayan da aka kawo akwatin alkawari yă huta a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |