26 Zuriyar Ahimot bi da bi, su ne Elkana, da Zofai, da Nahat,
26 Elkana, Zofai, Nahat,
Akwai wani mutum daga kabilar Ifraimu sunansa Elkana, yana zaune a Rama, a ƙasar tudu ta Ifraimu. Shi ɗan Yeroham ne, jika ga Eliyab, na iyalin Nahat, daga zuriyar Zuf.
ɗan Zafai, ɗan Elkana, ɗan Mahat, ɗan Amasai,
'Ya'yan Elkana, maza, su ne Amasai da Ahimot.
da Eliyab, da Yeroham, da Elkana.
da Zarahiya, da Merayot,