25 'Ya'yan Elkana, maza, su ne Amasai da Ahimot.
25 Zuriyar Elkana su ne, Amasai, Ahimot,
'Ya'ya maza na Kora, su ne Assir, da Elkana, da Abiyasaf. Waɗannan su ne iyalin Kora.
da Tahat, da Uriyel, da Azariya, da Shawul.
Zuriyar Ahimot bi da bi, su ne Elkana, da Zofai, da Nahat,