20 Zuriyar Gershon bi da bi, su ne Libni, da Yahat, da Zimma,
20 Na Gershom su ne, Libni, Yahat, Zimma,
ɗan Yahat, ɗan Gershon, ɗan Lawi.
'Ya'yan Merari, maza kuwa, su ne Mali da Mushi. Waɗannan su ne iyalan Lawiyawa bisa ga gidajen kakanninsu.
da Yowa, da Iddo, da Zera, da Yewaterai.