2 'Ya'yan Kohat, maza, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel.
2 ’Ya’yan Kohat maza su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel.
'Ya'ya maza na Kohat kuwa, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel. Kohat ya rayu shekara ɗari da talatin da uku.
'Ya'yan Kohat, maza, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel, su huɗu ke nan.
'Ya'yan Lawi, maza, su ne Gershon, da Kohat, da Merari.
'Ya'yan Amram kuwa, su ne Haruna, da Musa, da Maryamu. 'Ya'yan Haruna, maza, su ne Nadab, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar.
da Eliyab, da Yeroham, da Elkana.
'Ya'yan Gershon maza, su ne Libni da Shimai.