1 Tarihi 6:19 - Littafi Mai Tsarki19 'Ya'yan Merari, maza kuwa, su ne Mali da Mushi. Waɗannan su ne iyalan Lawiyawa bisa ga gidajen kakanninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 ’Ya’yan Merari maza su ne, Mali da Mushi. Waɗannan suke gidajen Lawiyawan da aka jera bisa ga kakanninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |