4 'Ya'yan Yowel, maza, su ne Shemaiya, da Gog, da Shimai,
4 Zuriyar Yowel su ne, Shemahiya, Gog, Shimeyi,
da Mika, da Rewaiya, da Ba'al,
da Bela ɗan Azaz, wato jīkan Shema, ɗan Yowel, wanda ya zauna a Arower har zuwa Nebo da Ba'al-meyon.