1 Tarihi 5:23 - Littafi Mai Tsarki23 Mutanen rabin kabilar Manassa suna da yawa, sun zauna a ƙasar, daga Bashan har zuwa Ba'al-harmon, da Senir, da Dutsen Harmon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Mutanen rabin kabilar Manasse sun yi yawa; suka zauna a ƙasar daga Bashan har zuwa Ba’al-Hermon, wato, zuwa Senir (Dutsen Hermon). အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |