19 Suka yi yaƙi da Hagarawa, da Yetur, da Nafish, da Nodab.
19 Suka yi yaƙi da Hagirawa, Yetur, Nafish da Nodab.
da Yetur, da Nafish, da Kedema. Waɗannan su ne 'ya'yan Isma'ilu, maza.
da Hadad, da Tema, da Yetur, da Nafish, da Kedema.
Zuriyar Ra'ubainu suka yi yaƙi da Hagarawa a kwanakin Saul. Suka ci Hagarawa, saboda haka suka zauna a ƙasar da take gabashin Gileyad.
Dukan waɗannan su ne masu lura da dukiyar sarki Dawuda.