25 da Shallum ɗansa, da Mibsam jīkansa, da Mishma jīkan ɗansa.
25 Shawulu ya haifi Shallum, Shallum ya haifi Mibsam. Mibsam ya haifi Mishma.
'Ya'yan Saminu, maza, su ne Yemuwel, da Yamin, da Yakin, da Zohar, da Shawul,
'Ya'yan Mishma, maza, su ne Hammuwel, da Zakkur, da Shimai.