1 Tarihi 4:16 - Littafi Mai Tsarki16 'Ya'yan Yehallelel, maza, su ne Zif, da Zifa, da Tiriya, da Asarel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 ’Ya’yan Yahallelel su ne, Zif, Zifa, Tiriya da Asarel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
'Ya'yan Ezra, maza, su ne Yeter, da Mered, da Efer, da Yalon. Bitiya 'yar Fir'auna, wadda Mered ya aura, ta haifi waɗannan, Maryamu, da Shammai, da Ishaba wanda ya haifi Eshtemowa. Mered kuma ya auri wata daga kabilar Yahuza, ta haifi Yered wanda ya kafa garin Gedor. Eber kuma ya kafa garin Soko, Yekutiyel kuwa ya kafa garin Zanowa.
Sa'an nan sai Lawiyawa suka tashi, na Kohatawa, Mahat ɗan Amasai, da Yowel ɗan Azariya, na Merari, Kish ɗan Abdi, da Azariya ɗan Yehallelel, na Gershonawa, Yowa ɗan Zimma, da Eden ɗan Yowa, na Elizafan, Shimri da Yehiyel, na Asaf, Zakariya da Mattaniya, na Heman, Yehiyel da Shimai, na Yedutun, Shemaiya da Uzziyel.