1 Tarihi 4:12 - Littafi Mai Tsarki12 Eshton kuwa shi ne ya haifi Bet-rafa, da Faseya, da Tehinna wanda ya kafa birnin Ir-nahash, zuriyar waɗannan mutane kuwa su suka zauna a Reka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Eshton shi ne mahaifin Bet-Rafa, Faseya da Tehinna wanda ya haifi Ir Nahash. Waɗannan su ne mutanen Reka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |