1 Tarihi 3:5 - Littafi Mai Tsarki5 Waɗanda aka haifa masa a Urushalima, su ne Shimeya, da Shobab, da Natan, da Sulemanu, su huɗu ke nan waɗanda Bat-sheba 'yar Ammiyel ta haifa masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 kuma waɗannan su ne yaran da aka haifa masa a can. Shimeya, Shobab, Natan da Solomon. Waɗannan huɗu ne Bat-shuwa ’yar Ammiyel ta haifa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |