Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Tarihi 3:4 - Littafi Mai Tsarki

4 Dukansu shida an haife su ne a Hebron inda ya yi sarauta shekara bakwai da wata shida. Ya yi sarauta a Urushalima shekara talatin da uku.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Waɗannan su ne aka haifa wa Dawuda a Hebron, inda ya yi mulki shekaru bakwai da wata shida. Dawuda ya yi mulki a Urushalima shekaru talatin da uku,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Tarihi 3:4
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Dawuda ya yi shekara bakwai da rabi yana sarautar Yahuza a Hebron.


Ya yi shekara arba'in yana sarautar Isra'ila. Ya yi mulki shekara bakwai a Hebron, sa'an nan ya yi shekara talatin da uku yana mulki a Urushalima.


har shekara arba'in. Ya yi mulki a Hebron shekara bakwai sa'an nan ya yi mulki shekara talatin da uku a Urushalima.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ