1 Tarihi 29:9 - Littafi Mai Tsarki9 Sai jama'a suka yi murna da ganin yadda suka bayar hannu sake, gama sun kawo sadakokinsu a gaban Ubangiji da zuciya ɗaya, shi sarki Dawuda kuma ya yi murna ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Mutane suka yi farin ciki ganin yadda shugabanninsu suke bayarwa da yardar rai, gama sun bayar hannu sake da kuma dukan zuciya ga Ubangiji. Dawuda sarki shi ma ya yi farin ciki ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |