1 Tarihi 28:6 - Littafi Mai Tsarki6 “Ya ce mini, ‘Ɗanka Sulemanu ne zai gina Haikalina da shirayuna, gama na zaɓe shi ya zama ɗa a gare ni, ni kuwa in zama uba a gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ya ce mini, ‘Solomon ɗanka shi ne wanda zai gina gidana da filayen da suke kewaye da shi, gama na zaɓe shi yă zama ɗana, ni kuma zan zama mahaifinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |