1 Tarihi 28:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ka lura, gama Ubangiji ya zaɓe ka domin ka gina Haikali, wato Wuri Mai Tsarki. Ka yi ƙarfi, ka kama aiki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ka lura fa, gama Ubangiji ya zaɓe ka don ka gina haikali a matsayin wuri mai tsarki. Ka yi ƙarfin hali ka kuma yi aiki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |