1 Tarihi 27:25 - Littafi Mai Tsarki25-30 Ga lissafin masu sarrafa dukiyar sarki. Ɗakin ajiya na sarki: Azmawet ɗan Adiyel, Ƙaramin ɗakin ajiya: Jonatan ɗan Uzziya, Aikin gona: Ezri ɗan Kabilu, Kurangar Inabi: Shimai daga Rama, Ɗakin ajiyar Inabi: Zabdi daga Shefam, Itatuwan zaitun da na ɓaure (a gindin tsaunukan yamma): Ba'al-hanan daga Geder, Ajiyar man zaitun: Yowash, Garken shanu na filin Sharon: Shirtai daga Sharon, Garken shanu na cikin kwari: Shafat ɗan Adlai, Raƙuma: Obil Ba'isma'ile, Jakuna: Yedaiya daga Meronot, Tumaki: Yaziz Bahagire. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Azmawet ɗan Adiyel shi ne mai lura da ɗakuna ajiyar fada. Yonatan ɗan Uzziya shi ne mai lura da ɗakunan ajiya a yankuna, cikin garuruwa, ƙauyuka da kuma hasumiyoyin tsaro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |