1 Tarihi 26:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ɗan farin Obed-edom, wato Shemaiya ya haifi 'ya'ya maza waɗanda suka yi shugabanci a gidan kakansu, gama su jarumawa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ɗan Obed-Edom, wato, Shemahiya shi ma yana da ’ya’ya maza, waɗanda suke shugabanni a cikin iyalin mahaifinsu, gama su jarumawa ne ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |