1 Tarihi 26:25 - Littafi Mai Tsarki25 Ta wurin ɗan'uwan Gershom, wato Eliyezer ya sami dangantaka da Shelomit. Eliyezer shi ne mahaifin Rehabiya, wanda ya haifi Yeshaya, uban Yoram, da Zikri, da Shelomit. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Danginsa na wajen Eliyezer su ne, Rehabiya, Yeshahiya, Yoram, Zikri da Shelomit. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |