1 Tarihi 26:22 - Littafi Mai Tsarki22 Biyu daga cikin wannan iyali, wato Zetam da Yowel, suke lura da baitulmalin Haikali da ɗakin ajiyar kaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 ’ya’yan Yehiyeli maza su ne, Zetam da ɗan’uwansa Yowel. Su ne suke kula da ma’ajin haikalin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |