Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Tarihi 25:9 - Littafi Mai Tsarki

9-31 Waɗannan su ne shugabannin ƙungiyoyi ashirin da huɗu, na goma sha biyu biyu, bisa ga yadda aka tsara su ga aikin: 1. Yusufu daga iyalin Asaf 2. Gedaliya 3. Zakku 4. Zeri 5. Netaniya 6. Bukkiya 7. Asharela 8. Yeshaya 9. Mattaniya 10. Shimai 11. Uzziyel 12. Hashabiya 13. Shebuwel 14. Mattitiya 15. Yeremot 16. Hananiya 17. Yoshbekasha 18. Hanani 19. Malloti 20. Eliyata 21. Hotir 22. Giddalti 23. Mahaziyot 24. Romamtiyezer

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Ƙuri’a ta fari, wadda take don Asaf, ta fāɗo a kan Yusuf, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 ta biyu a kan Gedaliya, danginsa da ’ya’yansa maza, 12

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Tarihi 25:9
4 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Sai suka jefa kuri'a domin su ba kowa aikin da zai yi, yaro da babba, malami da almajiri.


Daga cikin 'yan'uwansu, har yanzu aka zaɓi mataimakansu, wato Zakariya, da Ben, da Aziyel, da Shemiramot, da Yehiyel, da Unno, da Eliyab, da Benaiya, da Ma'aseya, da Mattitiya, da Elifelehu, da Mikneya, da Obed-edom, da Yehiyel, da masu tsaron ƙofofi.


Dawuda fa da shugabannin Lawiyawa suka zaɓi waɗansu daga cikin 'ya'yan Asaf, maza, da na Heman, da na Yedutun domin su raira waƙa da garayu, da molaye, da kuge. Ga waɗanda suka yi wannan hidima.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ