1 Tarihi 25:8 - Littafi Mai Tsarki8 Sai suka jefa kuri'a domin su ba kowa aikin da zai yi, yaro da babba, malami da almajiri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Baba ko yaro, malami ko ɗalibi, duk suka jefa ƙuri’a saboda ayyukan da za su yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Waɗannan su ne shugabannin ƙungiyoyi ashirin da huɗu, na goma sha biyu biyu, bisa ga yadda aka tsara su ga aikin: 1. Yusufu daga iyalin Asaf 2. Gedaliya 3. Zakku 4. Zeri 5. Netaniya 6. Bukkiya 7. Asharela 8. Yeshaya 9. Mattaniya 10. Shimai 11. Uzziyel 12. Hashabiya 13. Shebuwel 14. Mattitiya 15. Yeremot 16. Hananiya 17. Yoshbekasha 18. Hanani 19. Malloti 20. Eliyata 21. Hotir 22. Giddalti 23. Mahaziyot 24. Romamtiyezer