Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Tarihi 24:30 - Littafi Mai Tsarki

30 'Ya'yan Mushi, maza, su ne Mali, da Eder, da Yerimot. Waɗannan su ne 'ya'yan Lawiyawa, maza, bisa ga gidajen kakanninsu.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

30 Kuma ’ya’yan Mushi maza su ne, Mali, Eder da Yerimot. Waɗannan su ne Lawiyawa bisa ga iyalansu.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Tarihi 24:30
5 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

'Ya'yan Mushi, maza, su uku ne, wato Mali, da Eder, da Yerimot.


ɗan Mali, ɗan Mushi, ɗan Merari, ɗan Lawi.


'Ya'ya maza na Merari, su ne Mali, da Mushi. Waɗannan su ne kabilar Lawi bisa ga zuriyarsu.


Su ma suka jefa kuri'a kamar yadda 'yan'uwansu, 'ya'yan Haruna, maza, suka yi a gaban sarki Dawuda, da Zadok, da Ahimelek, da shugabannin gidajen kakanni na firistoci da na Lawiyawa. Shugaban gidan kakanni ya jefa kuri'a daidai da ƙanensa.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ