29 Na wajen Kish, ɗan Kish, shi ne Yerameyel.
29 Daga Kish, ɗan Kish shi ne, Yerameyel.
Na wajen Mali, shi ne Ele'azara wanda ba shi da 'ya'ya maza.
'Ya'yan Mushi, maza, su ne Mali, da Eder, da Yerimot. Waɗannan su ne 'ya'yan Lawiyawa, maza, bisa ga gidajen kakanninsu.