7 'Ya'yan Gershon maza, su ne Libni da Shimai.
7 Na Gershonawa, Ladan da Shimeyi.
Libni daga cikin iyalin Gershon, shi ne kakan ƙungiyoyin iyali da dama, iyalin Yehiyel ne ɗaya daga cikinsu.
Daga iyalin Gershon ɗari da talatin, Yowel ne shugabansu.
'Ya'yan Gershon, maza kuwa, su ne Libni, da Shimai bisa ga iyalansu.
da Ladan, da Ammihud, da Elishama,
Dawuda kuwa ya kasa su kashi kashi bisa ga 'ya'yan Lawi maza, wato Gershon, da Kohat, da Merari.
'Ya'yan Libni, maza, su ne Yehiyel, shi ne babba, da Zetam, da Yowel, su uku.
'Ya'yan Kohat, maza, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel.