1 Tarihi 23:3 - Littafi Mai Tsarki3 Aka ƙidaya Lawiyawa maza tun daga mai shekara talatin har sama, jimillarsu dubu talatin da dubu takwas (38,000). အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Aka ƙidaya Lawiyawan da suke ’yan shekaru talatin da haihuwa ko fiye, suka kai wajen mutum dubu talatin da takwas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |