1 Tarihi 23:23 - Littafi Mai Tsarki23 'Ya'yan Mushi, maza, su uku ne, wato Mali, da Eder, da Yerimot. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 ’Ya’yan Mushi maza su ne, Mali, Eder da Yeremot, su uku ne duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Bisa ga ka'idar da tsohonsa Dawuda ya tsara, sai Sulemanu ya karkasa firistoci ƙungiya ƙungiya domin su yi hidima, Lawiyawa kuma bisa ga matsayinsu na yin yabo da hidima a gaban firistoci, kamar yadda aka wajabta kowace rana. Matsaran ƙofa kuma aka karkasa su ƙungiya ƙungiya bisa ga yawan ƙofofin, gama haka Dawuda, mutumin Allah, ya umarta.