Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Tarihi 23:22 - Littafi Mai Tsarki

22 Ele'azara kuwa ya rasu ba shi da 'ya'ya maza, sai 'yan mata kaɗai, sai 'yan'uwansu, 'ya'yan Kish, maza, suka aure su.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

22 Eleyazar ya mutu ba ’ya’yan maza, yana da ’ya’ya mata ne kawai. ’Yan’uwansu, ’ya’yan Kish maza, suka aure su.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Tarihi 23:22
4 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Na wajen Mali, shi ne Ele'azara wanda ba shi da 'ya'ya maza.


'Ya'yan Merari, su ne Mali da Mushi. 'Ya'yan Mali su ne Ele'azara da Kish.


'Ya'yan Mushi, maza, su uku ne, wato Mali, da Eder, da Yerimot.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ