16 Ɗan Gershom babba shi ne Shebuwel.
16 Zuriyar Gershom su ne, Shebuwel ne ɗan fari.
Shebuwel ɗan Gershom, daga zuriyar Musa, shi ne babban jami'in baitulmalin.
Sauran 'ya'yan Lawi, maza, na wajen Amram, shi ne Shebuwel. Na wajen Shebuwel, shi ne Yedaiya.
'Ya'yan Musa, maza, ke nan, Gershom da Eliyezer.
Ɗan Eliyezer shi ne Rehabiya, shugaba, shi Eliyezer ba shi da waɗansu 'ya'ya, amma Rehabiya yana da 'ya'ya da yawa.
Na wajen Heman, su ne 'ya'yan Heman, maza, wato Bukkiya, da Mattaniya, da Uzziyel, da Shebuwel, da Yerimot, da Hananiya, da Hanani, da Eliyata, da Giddalti, da Romamti-yezer, da Yoshbekasha, da Malloti, da Hotir, da Mahaziyot.