1 Tarihi 22:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sa'an nan sai Dawuda ya ce, “A nan Haikalin Ubangiji Allah zai kasance, da kuma bagaden ƙona hadaya domin Isra'ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Sai Dawuda ya ce, “Gidan Ubangiji Allah zai kasance a nan, haka kuma bagaden hadaya ta ƙonawa don Isra’ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |